Gwamnatin jihar Katsina ta bayar da kwangilar gina katanga a Makarantun Kiwon Lafiya na Jami’ar Ummaru Musa Yaradua da ke daura da Asibitin Koyarwa na Tarayya Katsina.
Kara karantawaKwamishinan Ilimin Fasaha da Sana’a Alh Isah Muhammad Musa ya jagoranci zagayen ginin da Injiniya Abbas Labaran Mashi.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta jaddada kudirinta na ganin an samu nasarar tashi daga jami’ar kimiyyar likitanci ta Arewa maso yamma da ke karamar hukumar Funtua a jihar.
Kara karantawaSashen koyar da yara mata da ci gaban yara ya fara shigar da rukunin farko na ‘yan mata matasa zuwa cibiyoyin koyon fasaha a jihar. Babban sakataren ma’aikatar ilimin yara…
Kara karantawaMa’aikatar ilimi da ci gaban yara mata ta jihar Katsina ta bayar da lambar yabo ga ma’aikatan da suka yi fice a shekarar 2024.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta jaddada kudirinta na ganin an koyar da sana’o’in hannu a manyan makarantun ta.
Kara karantawaAn yi kira ga masu hannu da shuni da su taimaka wa marayu da marasa galihu a cikin al’umma.
Kara karantawaSabon shugaban ma’aikata na gwamnan jihar Katsina Dr Dikko Umar Radda, Alh Abdulqadir Mamman Nasir ya yi kira ga ‘yan jarida masu aiki a jihar da su tabbatar da Balance rahoton ayyukan gwamnati.
Kara karantawa