Labarai cikin Hausa
Gwamnatin Tarayya, ta hannun Asusun Lamuni na Ilimi na Najeriya, a ranar Alhamis, ta sanar da ranar 24 ga Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude “portal na neman lamunin dalibai.”