Kwamishinan ‘yan sandan jihar Katsina, Aliyu Musa a ranar Litinin ya yi wa sabbin jami’ai dari da tamanin da daya (181) karin girma da sabbin mukamai a wani biki da aka gudanar a hedikwatar rundunar.
Kara karantawaGwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin karin masu ba da shawara na musamman guda 5.
Kara karantawaJami’an rundunar ‘yan sandan jihar Katsina sun fara gudanar da bincike kan lamarin a ranar Asabar da ta gabata a kauyen Mairana da ke karamar hukumar Kusada a jihar Katsina wanda ya yi sanadin mutuwar shugaban kungiyar Miyetti Allah, Surajo Rufa’i.
Kara karantawaJami’an rundunar sun kuma dakile wani yunkurin satar shanu tare da kwato dabbobin da aka sace.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayar da umarnin daukar jami’an tsaron gandun daji guda 70 a mataki na 01 cikin gaggawa, a wani mataki na kare albarkatun dazuzzukan jihar.
Kara karantawaAkalla mutane 319 da aka yi garkuwa da su ne jami’an rundunar ‘yan sandan Katsina suka ceto daga hannun ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane.
Kara karantawaShugaban kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Katsina, Kwamared Tukur Hassan Dan-Ali, ya ce kungiyar za ta bayar da cikakken goyon baya ga kungiyar marubuta wasanni ta Najeriya reshen jihar Katsina.
Kara karantawaKungiyar Cigaban Al’umma ta Masarautar Daddara ta karrama wasu muhimman mutane da suka cancanta ‘ya’yan masarautar.
Kara karantawaMa’aikatar ilimi da ci gaban yara mata ta jihar Katsina ta bayar da lambar yabo ga ma’aikatan da suka yi fice a shekarar 2024.
Kara karantawaKiwon lafiya ya kasance muhimmin bangare na Gwamnatin Gwamna Malam Dikko Radda.
Kara karantawa