Shahararriyar mawakiyar kasar Canada Celine Dion ta bayyana kudurinta na sake yin wasa kai tsaye, duk da yakin da take yi da Stiff Person Syndrome.
Kara karantawaGwamna Mallam Dikko Umar Radda na jihar Katsina, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kara zage damtse wajen tabbatar da hadin kai, juriya, da goyon bayan ci gaban kasa a yayin da take fuskantar wasu manyan kalubale.
Kara karantawaTsohon Gwamnan Jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya shawarci ‘yan Najeriya da su yi hakuri yayin da dimokuradiyyar kasar ke samun ci gaba.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta kudiri aniyar gina sabon filin wasa a karamar hukumar Danja da ke jihar domin bunkasa wasanni tun daga tushe.
Kara karantawaGwamnatin tarayya ta sanar da ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokradiyya ta bana.
Kara karantawaGwamnatin tarayya ta bayyana shirin gurfanar da iyaye da masu safara da ke safarar mutane a Najeriya.
Kara karantawaHukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Yobe ta bayyana cewa jam’iyyar APC ta lashe dukkan kujeru 17 na shugabanni da kansiloli 178 a zaben kananan hukumomi da aka kammala.
Kara karantawaA ci gaba da kaddamar da ayyuka a Abuja, Shugaba Bola Tinubu ya kaddamar da titin Constitution da Independence Avenue, wanda aka fi sani da B6, B12 da kuma hanyoyin da’ira.
Kara karantawaJami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wasu maniyyata hudu da suka nufa a lokacin da suke kokarin cin naman hodar iblis gabanin tashinsu na ranar Laraba.
Kara karantawaDaraktan Sadarwa na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya, Ademola Olajire a ranar Talata ya tabbatar da cewa ‘yan wasan Super Eagles da suka makale a Legas da Abuja sun isa Uyo babban birnin Akwa Ibom.
Kara karantawa