Labarai cikin Hausa
Gwamnatin jihar Katsina ta sayo manyan motocin yaki na zamani da za a tura kananan hukumomin gaba-gaba da ke fuskantar kalubalen tsaro.