Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana kalubalen tsaro da ake fama da shi a karamar hukumar Sabuwa a matsayin babban abin da ya kawo tsaiko wajen aiwatar da aikin titin da ya kai naira biliyan 18.9 mai tsawon kilomita 27, wanda ya hada al’ummomi 13 a yankin.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta sayo manyan motocin yaki na zamani da za a tura kananan hukumomin gaba-gaba da ke fuskantar kalubalen tsaro.
Kara karantawa