Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta samar da matakan dakile yawaitar kauran likitocin daga jihar zuwa wasu kasashe, domin neman ingantacciyar rayuwa.
Kara karantawaMa’aikatar kula da dabbobi ta tarayyar Najeriya ta yi gargadin barkewar cutar Anthrax a jihar Zamfara, inda ta yi kira ga jihohin da ke makwabtaka da kasar da su kasance cikin shirin ko ta kwana tare da daukar matakan kariya cikin gaggawa.
Kara karantawaHukumar tattara kudaden shiga ta jihar Kwara (KW-IRS) ta shawarci mazauna jihar da su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu na biyan haraji tare da fadakar da masu ruwa da tsaki kan sabbin sauye-sauyen haraji don kara kudaden shiga bisa ga jihar.
Kara karantawaGwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin karin masu ba da shawara na musamman guda 5.
Kara karantawaMajalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudi na shekarar 2025 na sama da naira biliyan 698 na ayyukan gwamnatin jihar da kuma naira biliyan 184 na ayyukan kananan hukumomi 27.
Kara karantawa