Hukumar haraji ta jihar Kwara ta karanta dokar tarzoma ga masu karya doka

Hukumar tattara kudaden shiga ta jihar Kwara (KW-IRS) ta shawarci mazauna jihar da su dauki nauyin da ya rataya a wuyansu na biyan haraji tare da fadakar da masu ruwa da tsaki kan sabbin sauye-sauyen haraji don kara kudaden shiga bisa ga jihar.

Kara karantawa