‘Yan kasuwar da ke gudanar da harkokin kasuwanci a kan titin Dutsinma a cikin birnin Katsina sun roki gwamnatin jihar da ta kawo musu dauki kan sanarwar korar da hukumar tsara birane da yanki ta jihar ta ba su.
Kara karantawaCP BELLO SHEHU, fdc, YA DAUKI OFFIS KWAMISHINAN YAN SANDA NA 26 NA JIHAR KATSINA.
Kara karantawaMajalisar matasan Arewacin Najeriya, NYCN, ta nuna rashin jin dadi tare da nuna rashin amincewa da kudirin dokar da majalisar wakilai ta gabatar kwanan nan kan mayar da kananan hukumomi 37 na ci gaban LCDAs zuwa kananan hukumomin jihar Legas.
Kara karantawaGwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin da Talata a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan karamar Sallah na bana.
Kara karantawaA ranar Lahadi 24 ga watan Maris ne aka gano gawar dalibin jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) mai digiri 100 na kimiyyar na’ura mai kwakwalwa da aka sace tare da wasu a cikin wani daji da ke kusa da su a ranar Lahadi, 24 ga watan Maris yayin da wasu daga cikin wadanda aka sace ke ci gaba da zama a cikin kogon masu garkuwar.
Kara karantawaWani masani a asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya dake Katsina, Dokta Sadiq Mai-Shanu ya shawarci mutane da su rika duba lafiyarsu yadda ya kamata, musamman kan yanayin Koda.
Kara karantawaHukumar Laburare ta Jihar Katsina (KSLB) karkashin jagorancin Shafii Abdu Bugaje, Babban Daraktan Hukumar Laburare ta Jihar Katsina na mika sakon ta’aziyya ga Mai Girma Gwamna Dikko Umar Radda, PhD, bisa rasuwar mahaifiyarsa masoyiyarsa.
Kara karantawaKungiyar ‘yan jarida ta Katsina (NUJ) ta bi sahun sauran ‘yan jarida na alhinin rasuwar Hajiya Safara’u Umaru Baribari, mahaifiyar gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda.
Kara karantawaHajiya Safara’u Umaru Barebari, mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda ta rasu.
Kara karantawaAn bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tabbatar da sa ido sosai kan yadda aka fitar da kudade naira biliyan 758 domin warware duk wasu basussukan fensho da ake bin su domin hana yin zagon kasa.
Kara karantawa