An binne gawar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a mahaifarsa ta Daura, jihar Katsina.
Kara karantawaShugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Muhammad Babangida, dan tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida a matsayin sabon shugaban bankin noma bayan sake fasalin da ya yi kwanan nan.
Kara karantawaHukumar gudanarwar Katsina United Fc ta tsawaita dakatar da dukkan ayyukanta zuwa ranar Laraba 16 ga watan Yuli 2025.
Kara karantawaShugaban kwamitin majalisar wakilai akan harkokin soji, Alhaji Aminu Balele Kurfi Dan-Arewa ya jajantawa iyalan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Masarautar Katsina da Daura, da gwamnatin jihar da ma daukacin al’ummar kasar baki daya bisa rasuwar tsohon shugaban kasa.
Kara karantawaKatsina Football Academy ta taya ‘yan wasanta biyar murna da kungiyar kwallon kafa ta Katsina United ta zabo gabanin gasar NPFL 2025/2026 mai zuwa.
Kara karantawaLabarin ya tabbatar da shi a cikin wata sanarwa da Bashir Ahmed, tsohon mataimakin kafofin watsa labaru na Buhari, kuma Garba Shehu, mataimaka ne na musamman ga kafofin watsa labarai.
Kara karantawaA kokarinsa na yaki da jahilci da kuma
Kungiyar agaji ta Save the Children ta sha alwashin wayar da kan yara sama da 28,000 da ba sa zuwa makaranta a jihar Katsina ta hanyar shirinta na “Ilimi Ba Ya Jira”.
Shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar dokokin jihar Katsina, Alhaji Lawal Haruna Yaro ya ce ginshikan kasafin kudi guda hudu ne.
Kara karantawaJAWABIN HUKUMAR DAUKATA, YAN KASASHEN SHIGA HARKAR CIN hanci da rashawa CAMRADE BISHIR DAUDA SABUWAR UNGUWA KATSINA A WATA ROUNDTABLE A KAFIN KUDIN JIHAR KATSINA WANDA AKA SHIGA RANAR ALHAmis 25 ga watan Yuli.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina wanda sakataren gwamnatin jihar Barista Abdullahi Garba Faskari ya wakilta ya bayyana haka a wajen wani taron wayar da kan jama’a game da bullar cutar kyanda da aka gudanar a dakin cin abinci dake gidan gwamnati Katsina.
Kara karantawa