Labarai cikin Hausa
An mika babura 20 a hukumance ga gwamnatin jihar Katsina, ta hannun hukumar kula da lafiya matakin farko ta jihar, karkashin kungiyar lafiya ta duniya WHO, na shirin GAVI ZDROP.