Gwamnan jihar Katsina wanda sakataren gwamnatin jihar Barista Abdullahi Garba Faskari ya wakilta ya bayyana haka a wajen wani taron wayar da kan jama’a game da bullar cutar kyanda da aka gudanar a dakin cin abinci dake gidan gwamnati Katsina.
Kara karantawa