Kungiyar marubuta wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Katsina ta bada tabbacin cewa a shirye take ta hada kai da ofishin kula da yara mata na samari ta AGILE Katsina wajen bunkasa harkokin wasanni a makarantu.
Kara karantawaDan majalisar da ke wakiltar karamar hukumar Katsina a majalisar dokokin jihar, Alhaji Ali Abubakar Albaba ya bukaci kungiyoyin da ke jihar da su yi kwafin kungiyar Lajnatul Hisba wajen inganta harkokin kiwon lafiya a jihar.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya tarbi tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a jihar domin yin ta’aziyyar rasuwar Hajiya Dada Musa Yar’adua, mahaifiyar tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’adua.
Kara karantawaWasu mahara sun kai farmaki a rukunin gidajen MI Wushishi dake Minna a jihar Neja tare da lalata dukiyoyin mazauna garin.
Kara karantawaGwamna Malam Dikko Umar Radda na jihar Katsina ya amince da gudunmawar gidauniyar Gwagware wajen bunkasa ilimi a jihar.
Kara karantawaGwamna Malam Dikko Umar Radda na jihar Katsina, ya bukaci mambobin Corp da aka tura jihar su ji a gida yayin da suke aiki a jihar.
Kara karantawaOfishin mataimaki na musamman ga gwamnan jihar Katsina kan harkokin dalibai ya shirya taron shugabannin dalibai na rana daya.
Kara karantawaHukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nada dan kasar Jamus Bruno Labbadia a matsayin sabon kocin Super Eagles, babbar kungiyar maza ta Najeriya.
Kara karantawaKungiyar Kwallon Kafa ta Kwara United, Ilorin ta fitar da ‘yan wasa 35 da za su fafata a sabuwar kakar wasan kwallon kafa.
Kara karantawaGwamnatin Tarayya za ta daidaita tsarin samar da abinci na kasa ta hanyar magance hadarin da manoma ke fuskanta a cikin sarkar darajar noma da bala’o’i.
Kara karantawa