Alhazan Farko Sun Isa Filin Jirgin Sama na Ahmadu Bello International Airport Birnin Kebbi Da yammacin Asabar.
Kara karantawaTsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar a ranar Asabar ya ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a mahaifarsa Daura a jihar Katsina.
Kara karantawaSDP ta soki wasu sharuddan da KTSIEC ta gindaya na zaben kananan hukumomin jihar Katsina na 2025 da cewa ya sabawa doka, da kuma kawo cikas ga dimokradiyya.
Kara karantawaHukumar kula da fasahar kere-kere ta kasa NBTE ta ce sabon tsarin hidimar da aka amince da shi ga Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Najeriya ya nuna cewa masu dauke da babbar Diploma ta kasa HND za su iya daukar aiki a matsayin malamai a Polytechnics.
Kara karantawaHukumar Almajiri da Ilimin Yara ta Kasa ta jaddada kudirinta na daukar yara miliyan 10 da ba sa zuwa makaranta nan da shekarar 2027.
Kara karantawaShugaban Kwamitin Sojoji na Majalisar, Alhaji Aminu Balele Kurfi Danarewa ya ji dadin yadda al’ummar Musulmi suka yi amfani da lokutan bukukuwan Sallah wajen rokon Allah Ya kawo mana karshen kalubalen tsaro da ke addabar wasu sassan kasar nan.
Kara karantawaMinistan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yi kira ga kungiyar matasa ta kasa (NYCN) da ta tallafa wa kokarin gwamnatin tarayya na yaki da satar man fetur da kuma laifukan da suka shafi.
Kara karantawaKwamishinan wasanni da matasa Aliyu Lawal Zakari Shargalle ne ya tabbatar da hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai sakamakon rangadin da suka yi na sanin ya kamata a duk wasu harkokin wasanni a jihar.
Kara karantawa‘Yan sanda a Kano sun haramta ayyukan Daba a lokacin Sallar Eid-el-Kabir da ke tafe.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta kammala shirye-shiryen gina karamin filin wasa na duniya a karamar hukumar Charanchi.
Kara karantawa