Gwamnatin jihar Katsina ta mika gyaran filin wasa na Umar Faruq Township Daura zuwa kamfanin Space and Dimension Limited.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta dauki wani kwakkwaran mataki na aiwatar da sabon mafi karancin albashi na ₦70,000 ga ma’aikatan gwamnati tare da kaddamar da kwamitin aiwatarwa mai karfi.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe duk wasu cibiyoyin koyar da lafiya masu zaman kansu a jihar nan take.
Kara karantawaWani mutum mai suna Rabe Mai Shayi a daren ranar Asabar ya mutu bayan da jami’an rundunar ‘yan sandan jihar tare da wasu jami’an tsaro suka ceto wasu mutane shida da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Jibia ta jihar.
Kara karantawaAlhaji Faruk yana magana ne a fadarsa dake Daura jihar Katsina a ranar Laraba 16 ga watan Oktoba, 2024 lokacin da kodinetan NYSC na jihar Katsina Alhaji Ibrahim Saidu ya kai masa ziyarar ban girma.
Kara karantawaSarkin Daura Alhaji Faruk Umar Faruk ya ce hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) shiri ce ga dukkan ‘yan Najeriya daga gwamnati zuwa al’umma da kuma daidaikun mutane.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya kai ziyarar gani da ido a cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko a fadin jihar.
Kara karantawaA wani bangare na kudirin gwamnatin tarayya na maido da zaman lafiya da tsaro a yankin Arewa maso Yamma, karamin ministan tsaro, Dakta Bello Muhammad Matawalle ya kaddamar da wani gagarumin rangadi na tantance al’umma a jihar Sokoto.
Kara karantawaJihar Katsina ta bayyana shirin samar da shaguna 38 a kananan hukumomi 34 na jihar.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu ‘yan kungiyar ‘yan fashi da makami guda hudu.
Kara karantawa