Koyi Yadda ake Tsare Tumatir 🍅

Yayin da kasuwanni a fadin kasar nan ke cike da sabo tumatur saboda kakarsa akwai bukatar a koyi yadda ake kiyaye shi domin kare almubazzaranci.

Kara karantawa

‘Yan sanda sun gabatar da wasu mutane biyu da ake zargi da aikata fyade, da wasu 39 a Nasarawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta gurfanar da wasu mutane biyu da ake zargi da laifin yi wa kananan yara fyade a kananan hukumomin lafiya da na akwanga a jihar.

Kara karantawa

Uwargidan Shugaban Kasa Sanata Oluremi Tinubu Za Ta Rarraba Kayayyaki 60,000 Ga Ungozoma A Yankunan Siyasa Shida.

Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta ce kungiyar Renewed Hope Initiative (RHI) za ta raba kaya 60,000 ga ungozoma a yankuna shida na kasar nan.

Kara karantawa

Gwamnatin Katsina ta saka Naira Biliyan 120 a fannin ilimi – Mataimakin Gwamna

Gwamnatin jihar Katsina ta zuba jari sosai a fannin ilimi, inda ta kashe sama da Naira biliyan 120 a wasu tsare-tsare na ilimi da ayyukan raya kasa.

Kara karantawa