Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta Najeriya NCC ta amince da karin kudin fito da kamfanonin sadarwa suka yi la’akari da yanayin da kasuwar ke ciki bayan tattaunawa da manyan masu ruwa da tsaki a sassan gwamnati da masu zaman kansu.
Kara karantawaAn rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasar Amurka na 47 a zauren majalisar dokokin Amurka da ke ginin Capitol Hill, da yammacin jiya Litinin.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta jaddada kudirinta na ganin an samu nasarar tashi daga jami’ar kimiyyar likitanci ta Arewa maso yamma da ke karamar hukumar Funtua a jihar.
Kara karantawaHukumar alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da fara biyan kudin aikin hajjin shekarar 2025 a hukumance bayan amincewar ofishin mataimakin shugaban kasar tarayyar Najeriya.
Kara karantawaJami’an rundunar ‘yan sandan jihar Katsina sun dakile wani harin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Ruwan Doruwa da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina, tare da kashe wasu da ake zargin ‘yan fashi ne guda bakwai (7).
Kara karantawaShugaban kasa, Bola Tinubu ya ce “ya nuna godiya” ga kungiyar gwamnonin Najeriya bayan amincewa da kudirin gyara haraji guda hudu yayin da kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) ta zargi gwamnonin Arewa da cin amanar ‘yan Arewa, tare da bata jama’a. hasashe, da kuma kasa samar da isasshen wakilcin muradun mazabarsu.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya yi kakkausar suka kan harin da wasu ‘yan bindiga suka kai asibitin Kankara.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da wani yaro dan shekara 12 da haihuwa a garin Dankama da ke karamar hukumar Kaita.
Kara karantawaKungiyar ‘yan jarida ta Najeriya NUJ reshen jihar Katsina ta yi bakin cikin bayyana rasuwar daya daga cikin mambobinta Alhaji Lawal Sa’idu Funtua.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Kataina ta tabbatar da cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari a babban asibitin Kankara.
Kara karantawa