Labarai cikin Hausa
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya kaddamar da wasu sabbin tashoshi biyu na hukumar sufuri ta jihar Katsina (KTSTA) a kananan hukumomin Mashi da Ingawa.