Tsaro alhaki ne na hadin gwiwa” – Gwamna Radda ya bayyana bayan ziyarar Unguwan Mantau
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya bayyana matukar alhininsa game da harin da ‘yan bindiga suka kai a Unguwan Mantau da ke karamar hukumar Malumfashi, inda ya yi alkawarin kawo dauki cikin gaggawa tare da yin kira ga jama’a da su hada kai wajen yaki da rashin tsaro.
Kara karantawa