Shehik Malamin yayi gargadi akan yin munanan maganganu akan Malaman Musulunci
Kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’ah Wa’ikamatus Sunnah ta Jihar Katsina, Sheikh Dr. Yakubu Musa Hassan, ya bayyana rashin jin dadinsa game da yadda ake yin kalaman batanci ga malaman addinin Musulunci.
Kara karantawa