Gwamna Radda Ya Nada Engr. Mustapha Sama’ila Ingawa as SSA on Media and Strategy
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya amince da nadin Engr. Mustapha Sama’ila Ingawa a matsayin babban mataimaki na musamman (SSA) kan harkokin yada labarai da dabaru, bisa kokarin da gwamnatin ke yi na karfafa sadarwa, dabarun siyasa, da hada kai da jama’a a karkashin shirin Gina makomarku.
Kara karantawa