Bikin Ranar ‘Yan Sanda: Kwamishinan ya jagoranci jami’an rundunar domin gudanar da aikin tsaftar muhalli a kasuwar Katsina ta tsakiya
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Alhamis (3 ga Afrilu, 2025) ta gudanar da aikin tsaftar muhalli a babbar kasuwar Katsina, a wani bangare na bikin ranar ‘yan sanda na shekara-shekara.
Kara karantawa