Sani Jikan Malam ya yabawa Radda kan yadda ya damu da kisan da aka yi wa ’yan Arewa a Edo
Wani mai taimakon al’umma a Katsina Injiniya Hassan Sani Jikan Malam ya yaba wa Gwamna Dikko Umaru Radda Phd bisa nuna damuwa da kisan gillar da aka yi wa ‘yan Arewa 21 a Jihar Edo.
Kara karantawa