An yi kira ga al’ummar jihar Katsina da su daina zubar da shara a magudanan ruwa domin taimakawa wajen rage yawan ambaliyar ruwa da ta addabi al’umma da dama a duk shekara.
Kara karantawaJami’an rundunar ‘yan sandan jihar Katsina sun ceto wasu mutane hudu daga hannun ‘yan bindiga a karamar hukumar Sabuwa da ke jihar.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya yabawa kungiyar ‘yan jarida ta kasa (NUJ) bisa irin gudunmawar da take bayarwa wajen ci gaban Nijeriya.
Kara karantawaJami’an rundunar ‘yan sandan jihar Katsina sun tarwatsa wata kungiya da ta kware wajen sace babura a jihar.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama mutane akalla dari da saba’in da biyar (175) da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a watan da ya gabata.
Kara karantawaTAKAICETTACCEN JANA’I DAGA SHUGABAN Hukumar Wayar Da Kan Jama’a ta Jihar Katsina (NOA), MALAM MUNTARI LAWAL TSAGEM YA SHIRYA WAJEN TUNAWA DA RANAR DIMOKURADIYYA A HOTUNA TA JIHAR KATSINA, SIRRIN TARAYYA, KATSINA 2, KATSINA 2. 2025
Kara karantawaTawagar jami’an tsaro ta hadin gwiwa da ta kunshi jami’an ‘yan sanda, sojoji, DSS, rundunar ‘Operation Sharan Daji’, ‘yan kungiyar ‘yan banga na jihar Katsina (KSCWC), da ‘yan banga a ranar Lahadi sun ceto mutane goma sha daya da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Danmusa ta jihar.
Kara karantawaBabban Darakta Janar na Hukumar Kula da Yazara da Ruwa ta Jihar Katsina (KEWMA) Alhaji Mannir Ayuba Sullubawa ya bukaci al’ummar jihar da su tabbatar da tsaftace hanyoyin ruwa a yankunansu a lokacin damina domin gujewa ambaliya.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta yi gargadi game da yin tukin ganganci da kuma ayyukan da za su jefa rayuwar al’umma cikin hadari a lokacin bukukuwan Sallah.
Kara karantawaGwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Juma’a 6 ga watan Yuni da Litinin 9 ga watan Yunin 2025 a matsayin ranakun hutu na bukukuwan Sallah.
Kara karantawa