Labarai cikin Hausa
Sabon shugaban ma’aikata na gwamnan jihar Katsina Dr Dikko Umar Radda, Alh Abdulqadir Mamman Nasir ya yi kira ga ‘yan jarida masu aiki a jihar da su tabbatar da Balance rahoton ayyukan gwamnati.