Labarai cikin Hausa
Hakimin Kanwan Katsina kuma Hakimin Ketare a Karamar Hukumar Kankara ta Jihar Katsina, Alhaji Usman Bello Kankara, mni, ya cika shekaru 25 a kan karagar kakanninsa a matsayin Kanwan Katsina ta Biyu.