Gwamna Malam Dikko Umar Radda na jihar Katsina ya yi kira ga jami’an tsaro a jihar da su baiwa hukumar HISBA ta jiha goyon baya da hadin kai domin sauke nauyin da aka dora mata.
Kara karantawaGwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da nadin karin masu ba da shawara na musamman guda 5.
Kara karantawaShugaban kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya reshen jihar Katsina, Kwamared Tukur Hassan Dan-Ali, ya ce kungiyar za ta bayar da cikakken goyon baya ga kungiyar marubuta wasanni ta Najeriya reshen jihar Katsina.
Kara karantawaKiwon lafiya ya kasance muhimmin bangare na Gwamnatin Gwamna Malam Dikko Radda.
Kara karantawaMajalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudi na shekarar 2025 na sama da naira biliyan 698 na ayyukan gwamnatin jihar da kuma naira biliyan 184 na ayyukan kananan hukumomi 27.
Kara karantawaA wani gagarumin yunƙuri na ɗaga al’umma a shiyyar Funtua, Gidauniyar Gwagware ta shirya wani gagarumin shiri a ƙaramar hukumar Musawa, wanda ya amfanar da mata da marasa galihu a faɗin kananan hukumomi 11 na shiyyar.
Kara karantawaWakilin Gabas, Alhaji Muntari Ali Ja ya yaba da kokarin gwamna Malam Dikko Umar Radda na bullo da shirin ci gaban al’umma a jihar.
Kara karantawaHukumar Kula da Gidan Talabijin ta Jihar Katsina KTTV ta shirya aika aika ga ma’aikatan da suka yi ritaya daga aikin gwamnati.
Kara karantawaMataimaki na musamman ga gwamnan jihar kan wayar da kan jama’a, Alhaji Sabo Musa, ya jaddada muhimmiyar rawa da Marigayi Janar Shehu Musa ‘Yar’adua ya taka wajen samar da dimokuradiyyar Najeriya.
Kara karantawaMajalisar zartaswa ta kasa (NEC) ta kungiyar Kananan Hukumomin Najeriya (ALGON) ta yi nasarar kammala taronta na majalisar zartarwa ta kasa karo na 51 a jihar Katsina, inda aka kawo karshen wasu muhimman kudurori da ke jaddada kudirin kungiyar na karfafa gudanar da harkokin kananan hukumomi a Najeriya.
Kara karantawa