Gobarau Academy Katsina ta shirya bikin yaye dalibanta da daliban da suka kammala firamare da kanana da manyan sakandire.
Kara karantawaHukumar Bunkasa Harkokin Kasuwanci ta Jihar Katsina (KASEDA) tare da hadin gwiwar ofishin Uwargidan Gwamnan Jihar, Hajiya Fatima Dikko Radda, sun shirya wani taron karawa juna sani kan Reset Reset ga mata da maza ‘yan kasuwa a Jihar.
Kara karantawaKiraye-kirayen Ayi Gari Akan Magance Ciwon Daji Da Ciwon Kankara – Inji Matar Gwamnan
Kara karantawaGwamna Radda ya taya Barr. Murtala Aliyu Kankia akan fitowar sa a matsayin mai bawa jam’iyyar APC shawara akan harkokin shari’a
Kara karantawaAn shirya taron wayar da kan dalibai na Sashen Sadarwa na Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina Polytechnic na kwana daya kan aikin jarida mai daure kai.
Kara karantawaHakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da babban sakataren yada labaran gwamnan jihar Katsina Ibrahim Kaula Mohammed ya sanya wa hannu kuma aka mika wa Katsina Mirror.
Kara karantawa“Wadannan ayyukan sun sa dukanmu ƙarfin hali don fuskantar wannan rashi,” in ji dangin.
Kara karantawaHukumar gudanarwar Katsina United Fc ta tsawaita dakatar da dukkan ayyukanta zuwa ranar Laraba 16 ga watan Yuli 2025.
Kara karantawaShugaban kwamitin majalisar wakilai akan harkokin soji, Alhaji Aminu Balele Kurfi Dan-Arewa ya jajantawa iyalan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Masarautar Katsina da Daura, da gwamnatin jihar da ma daukacin al’ummar kasar baki daya bisa rasuwar tsohon shugaban kasa.
Kara karantawaKatsina Football Academy ta taya ‘yan wasanta biyar murna da kungiyar kwallon kafa ta Katsina United ta zabo gabanin gasar NPFL 2025/2026 mai zuwa.
Kara karantawa