Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur (Mai), Sanata Heineken Lokpobiri, ya jaddada kudirin gwamnatin tarayya na bude albarkatun kasa domin ci gaban tattalin arzikin Nijeriya, kamar yadda Shugaba Bola Tinubu ya sabunta ajandar fatan alheri.
Kara karantawa