Labarai cikin Hausa
An yi kira ga masu hannu da shuni da su taimaka wa marayu da marasa galihu a cikin al’umma tare da karfafa gwuiwa wajen koyon sana’o’i.