Labaran Hoto: Ci gaban aiki a Kwalejin Kimiyyar Kiwon Lafiya ta UMYU da HUK Poly
Kwamishinan ma’aikatar fasaha da koyar da sana’o’i Alh Isah Muhammad Musa kenan a wadannan hotunan yayin da yake duba aikin gina dakunan kwanan dalibai da katangar bango a kwalejin kimiyyar likitanci ta UMYU da kuma ginin dakunan kwanan dalibai mata a Hassan Usman Katsina Polytechnic.
Kara karantawa