Al’ummar yankin Funtua Sanatan jihar Katsina sun nuna goyon bayansu ga Gwamna Dikko Umar Radda bisa ga fagagen siyasa da shugabanci da yake nunawa tun bayan hawansa kujerar gwamnan jihar Katsina a ranar 29 ga watan Mayun 2023.
Kara karantawaMajalisar zartaswar jihar Katsina, karkashin jagorancin Gwamna Dikko Umaru Radda, ta amince da sayen manyan motoci masu amfani da wutar lantarki da hasken rana da kuma babura uku a karkashin shirin sufurin jama’a da kuma gina katafaren gini mai hawa 20 a Legas.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya bayyana kwarin guiwa ga jam’iyyar APC, biyo bayan nasarar da aka samu na tara kudade domin gudanar da zabukan kananan hukumomi masu zuwa.
Kara karantawaWasu miyagu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da tsohon Darakta-Janar na Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC), Manjo Janar Mahrazu Tsiga (mai ritaya), tare da wasu mazauna garinsu biyu a garinsu Tsiga, Jihar Katsina.
Kara karantawaAn bukaci mazauna jihar Kwara da su marawa shirin gwamnati baya na kawo sauyi a jihar da kuma samar da ta fuskar tattalin arziki.
Kara karantawaSanata AbdulAziz Musa ‘Yar’aduwa ya tallafa wa ‘yan takarar jam’iyyar APC a zaben kananan hukumomin jihar Katsina da ke tafe da Naira miliyan 50.5 domin gudanar da yakin neman zaben kananan hukumomin da za a gudanar a shekarar 2025.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta bayar da kwangilar gina katanga a Makarantun Kiwon Lafiya na Jami’ar Ummaru Musa Yaradua da ke daura da Asibitin Koyarwa na Tarayya Katsina.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya kaddamar da shirin tallafawa matasa, inda ya raba Naira miliyan 252 ga matasa ‘yan kasuwa sama da dubu daya a fadin jihar Katsina.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina kuma shugaban kungiyar gwamnonin arewa maso yamma, Malam Dikko Umaru Radda ya shirya wani taro na kungiyar gwamnonin arewa maso yamma tare da manyan jami’an majalisar dinkin duniya da bankin ci gaban Afrika domin ciyar da manyan ayyukan ci gaba a yankin.
Kara karantawaJAWABIN Draktan hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) JIHAR KATSINA ALH. MUNTARI LAWAL TSAGEM A WANI TARO NA GARI WANDA HAKA KE SHIRYA DON FADAKARWA DA JAMA’A KAN ILLAR LAFIYA CUTAR LASSA, CEREBROSPINAL Meningitis da CHOLERA.
Kara karantawa