Babban hafsan sojin kasa (COAS), Laftanal Janar Olufemi Oluyede, a ziyarar da ya kai Katsina a ranar Laraba ya kara wa sojojin kwarin gwiwa ta hanyar ba su umarni kai tsaye na kawar da ‘yan fashi da sauran miyagun ayyuka da ke gudanar da ayyukan ta’addanci a jihar.
Kara karantawaHukumar Hisbah a jihar Katsina ta haramta duk wani shagulgulan dare a fadin jihar, saboda tsarin addinin Musulunci da kuma kiyaye kyawawan dabi’u.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta jaddada kudirinta na ganin an tashi daga jami’ar Ummaru Musa Yaradua (UMYU) Katsina yadda ya kamata.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya kaddamar da zuba jarin Naira biliyan 4 a shagunan masarufi da aka yi wa lakabi da ‘Rumbun Sauki’, domin bunkasa samar da abinci da kwanciyar hankali a fadin jihar.
Kara karantawaNaira biliyan 5.7 ne Gwamnatin Jihar Katsina ta kashe a shirin ta na kiwon akuya da nufin bunkasa aikin noma ta hanyar samarwa mata 3,610 a unguwanni 361 da awaki hudu kowacce.
Kara karantawaMa’aikatar kasa da tsare-tsare ta jihar Katsina ta kira taron masu ruwa da tsaki domin duba manyan tsare-tsare na Katsina, Daura, da Funtua. Taron wanda aka gudanar a dakin taro…
Kara karantawaJERIN SABON SABBIN KARAMAR HUKUMOMIN JAHAR KATSINA
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya mika sakon taya murna ga sabbin shugabannin kananan hukumomi 34 da aka zaba a Katsina, bayan zaben kansiloli da aka gudanar a ranar Asabar.
Kara karantawaShugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Katsina (KTSIEC), Lawal Alhassan, a yayin ganawa da manema labarai a ranar Alhamis ya bayyana cewa, an dauki dukkan matakan da suka dace don ganin an gudanar da zaben cikin sauki da kuma lokacin da ya dace.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta sanya dokar hana zirga-zirgar mutane da ababen hawa a jihar yayin zaben kansiloli da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar 15 ga Fabrairu, 2025.
Kara karantawa