Satar babura ta zama ruwan dare a zamanin yau musamman a wuraren taruwar jama’a da yawancinsu ba a iya gano su saboda barayin sun kware da sana’arsu. Atimes, an kwato wasu ne da taimakon jami’an tsaro da suka kai farmaki maboyar barayin domin kwato baburan amma sai da suka samu rahoton.
Kamarar ta kama wadannan fuskoki guda biyu suna satar babur a wurin taron jama’a a Katsina a ranar 24 ga watan Janairu 2025 da karfe 6:49 na yamma suna tserewa daga wurin kafin mai shi ya lura amma kyamarar ta dauki fuskokinsu da aikin da suka yi wanda bai wuce mintuna biyar ba. KALLI BIDIYO