RANAR YARINYA TA DUNIYA 2025: Sama da ‘yan mata 100,000 ne suka amfana kai tsaye daga Gwamna Radda Reform.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bi sahun al’ummar duniya wajen gudanar da bikin ranar ‘ya’ya mata ta duniya na shekarar 2025, inda ya jaddada kudirin gwamnatinsa na samar da makoma ta yadda kowace yarinya a Katsina za ta iya koyo, da shugabanci, da kuma ci gaba.
Kara karantawa