“Ranar Mayu” FG ta ayyana a matsayin Ranar Jama’a
Gwamnatin tarayya a cikin wata sanarwa da babban sakatariyar ma’aikatar harkokin cikin gida, Dakta Magdalene Ajani ta fitar a Abuja, ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar hutu domin bikin ranar ma’aikata ta 2025 da duniya ta fi sani da “Ranar Ma’aikata ta Duniya”.
Kara karantawa