Gwamna Radda Ya Kaddamar Da Shirye-shiryen Karfafawa Jama’a Na Miliyoyin Naira a Kankia, Ingawa, da Kusada, Ya Yi Maraba Da Masu Sauya Sheka Zuwa APC A Kusada
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na karfafawa al’ummomin karkara, karfafa ‘yancin cin gashin kai na kananan hukumomi, da kuma fadada damarmakin tattalin arziki ga jama’a ta hanyar shirye-shiryen karfafawa jama’a bisa ga tsarin jama’a a fadin jihar.
Kara karantawa



