Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yi kira ga kungiyar matasa ta kasa (NYCN) da ta tallafa wa kokarin gwamnatin tarayya na yaki da satar man fetur da kuma laifukan da suka shafi.
Kara karantawaKwamishinan wasanni da matasa Aliyu Lawal Zakari Shargalle ne ya tabbatar da hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai sakamakon rangadin da suka yi na sanin ya kamata a duk wasu harkokin wasanni a jihar.
Kara karantawaHukumar Hisbah ta jihar Katsina ta rufe wani New Palace Hotel da ke cikin garin Katsina sakamakon zargin da ake yi na lalata tarbiyyar ‘yan mata masu karancin shekaru.
Kara karantawa‘Yan sanda a Kano sun haramta ayyukan Daba a lokacin Sallar Eid-el-Kabir da ke tafe.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta kammala shirye-shiryen gina karamin filin wasa na duniya a karamar hukumar Charanchi.
Kara karantawaShahararriyar mawakiyar kasar Canada Celine Dion ta bayyana kudurinta na sake yin wasa kai tsaye, duk da yakin da take yi da Stiff Person Syndrome.
Kara karantawaGwamna Mallam Dikko Umar Radda na jihar Katsina, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kara zage damtse wajen tabbatar da hadin kai, juriya, da goyon bayan ci gaban kasa a yayin da take fuskantar wasu manyan kalubale.
Kara karantawaTsohon Gwamnan Jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya shawarci ‘yan Najeriya da su yi hakuri yayin da dimokuradiyyar kasar ke samun ci gaba.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta bayyana bakin cikinta kan harin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Gidan Boka a karamar hukumar Kankara a ranar Lahadin da ta gabata.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta kudiri aniyar gina sabon filin wasa a karamar hukumar Danja da ke jihar domin bunkasa wasanni tun daga tushe.
Kara karantawa