An gudanar da wani taron karawa juna sani ga hukumar kula da harkokin kudi ta jihar Katsina domin fahimtar irin rawar da ta taka da kuma nauyin da ya rataya a wuyansu.
Kara karantawaGwamnatin jihar Neja za ta hada kai da gwamnatin tarayya domin shawo kan kalubalen da jihar ke fuskanta musamman yadda ya shafi zanga-zangar Karshen Mulki a fadin kasar.
Kara karantawa“Majalisar jarrabawar Afirka ta Yamma na farin cikin sanar da ‘yan takarar da suka zauna WASSCE na ‘yan takarar Makarantu, 2024 cewa an fitar da sakamakon a hukumance a yau Litinin, 12 ga Agusta, 2024.”
Kara karantawaHukumar kula da gasa ta tarayya ta umurci manyan kantunan da su sanya farashi kan kayayyakin da aka nuna don tabbatar da cewa ba a yi amfani da abokan ciniki ba.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta sake duba dokar hana fita da aka saka a fadin jihar kwanan nan.
Kara karantawaAn rantsar da sabuwar majalisar zartarwa ta kungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya NUJ jihar Kano.
Kara karantawaKakakin majalisar wakilai Dr Abbas Tajuddeen ya nada shugaban masu rinjaye na majalisar Farfesa Julius Ihonvbere, a matsayin shugaban kwamitin hadin gwiwa na majalisar dattawa da aka dorawa alhakin gudanar da bincike kan zagon kasa ga tattalin arzikin da aka samu a masana’antar man fetur ta kasar.
Kara karantawaWasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne sun harbe manajan wani otal da ke Ilorin babban birnin jihar Kwara har lahira.
Kara karantawaKo’odinetan Igbo Kwenu na yankin Arewa-maso-Yamma ga Tinubu-Shetima, Prince Uche Ukonko ya bukaci masu zanga-zangar da su amince da tattaunawa da Gwamnati domin zaman lafiyar kasar.
Kara karantawaRundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta sanar da sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 a karamar hukumar Dutsinma zuwa sa’o’i 12 da gwamnatin jihar Katsina ta kafa, daga nan take.
Kara karantawa