Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya kaddamar da gagarumin bikin shekara-shekara a garin Daura da aka fi sani da “Sallar Gani”.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya mika sakon gaisuwa da taya murna ga al’ummar musulmin jihar da ma daukacin fadin Najeriya dangane da Mauludin Nabbiy na shekarar 2024, na tunawa da haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW).
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa PhD CON ya amince da nadin sabbin sakatarorin dindindin guda uku na ma’aikatan gwamnati.
Kara karantawaGwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya samu wani shiri mai cike da rudani da nufin kawo sauyi ga kasuwar wutar lantarki ta jihar.
Kara karantawaGwamnatin tarayya ta yi hasashen za a samu ruwan sama na kwanaki biyar wanda zai iya haifar da ambaliya a jihohi 21 da kuma wurare 123. Haka kuma an lissafta jahohi bakwai wadanda da alama hakan zai iya shafan su sosai.
Kara karantawaKwamishinan ‘yan sandan jihar Katsina, Aliyu Musa, a ranar Juma’a, 13 ga Satumba, 2024 ya yi wa wasu sabbin jami’ai goma sha biyu (12) karin girma.
Kara karantawaGwamnatin tarayya ta ayyana ranar litinin 16 ga watan Satumba 2024 a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW).
Kara karantawaJami’an tsaro a jihar Katsina sun ceto wasu mata 8 da aka yi garkuwa da su a wani hari da aka kai kauyen Unguwar Awa da ke karamar hukumar Malumfashi a kwanakin baya.
Kara karantawaHakimin Kanwan Katsina Hakimin Ketare Alhaji Usman Bello Kankara mni ya yabawa gwamnatin jihar Katsina bisa kafa hukumar zakka da wakafi.
Kara karantawaGwamnatin jihar Katsina ta sanar da daukar rukuni na biyu ga kungiyar ta Community Watch Corps tare da ware naira biliyan 1.5.
Kara karantawa