Yayin da hukumar rigakafin cutar Polio ke shiga rana ta karshe a karamar hukumar Daura da Sandamu, aikin ya samu nasara a yankunan biyu.
Kara karantawaWata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin hana hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa da aka fi sani da VIO daga kamawa, kwace ko kuma sanya tarar duk wani direban mota.
Kara karantawaShugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC, Dakta Musa Aliyu (SAN) yayin kaddamar da shirin ‘Strategic Action Plan 2024-2028’ ya bayar da rahoton kwato Naira biliyan 13 da aka karkatar da kudaden jama’a a watan Satumban 2024 a Abuja ranar Laraba.
Kara karantawaHukumar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje (NIDCOM) ta bukaci ‘yan Najeriya mazauna kasar Lebanon da su bar kasar su koma wurare masu aminci yayin da jiragen kasuwanci ke ci gaba da aiki.
Kara karantawaShonubi ya bayyana cewa CBN a karkashin jagorancin Emefiele, bai bi ka’idojinta na sake fasalin kudin ba a lokacin da ya bayar da shaidarsa a wata shari’a da ake ci gaba da yi wa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Kara karantawaMinistan kudi kuma mai kula da harkokin tattalin arziki Wale Edun ne ya sanar da kaddamar da wasu manyan kudade guda biyu a ranar Larabar da ta gabata, inda ya ce shirye-shiryen na da nufin farfado da harkar man fetur da iskar gas a Najeriya.
Kara karantawaA cewar Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan yada labarai da dabaru a cikin wata sanarwa a ranar Laraba, shugaban zai “yi amfani da makonni biyu a matsayin hutu na aiki da kuma ja da baya don yin tunani kan sauye-sauyen tattalin arzikin gwamnatinsa”.
Kara karantawaAlkaluman da babban bankin Najeriya (CBN) ya fitar sun nuna cewa kudaden da ake zagayawa a Najeriya sun kai Naira tiriliyan 4.1 da ba a taba gani ba tun daga watan Agustan 2024.
Kara karantawa‘Yan Majalisar Wakilai sun ki amincewa da karramawar CFR ta kasa da Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bai wa Shugaban Majalisar Dokta Abbas Tajudeen.
Kara karantawaA ci gaba da kokarin sake farfado da fannin kiwon lafiya a jihar, gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa gwamnatin jihar ta zuba naira biliyan uku da miliyan dari bakwai da saba’in da bakwai (N3.77bn) a fannin kiwon lafiyar jihar daga watan Yuni. 2023 zuwa Afrilu 2024.
Kara karantawa