Labaran Hoto: Mukaddashin Gwamna Jobe ya gana da babban hafsan tsaro a wani taro da aka gudanar a Abuja
Mukaddashin gwamnan a wata ganawa ta gefe da babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, a taron kungiyar kula da ‘yan cirani ta duniya (IOM) da aka gudanar a Abuja.
Kara karantawa