Labaran Hoto: Ziyarar Cibiyoyin Samar da Ƙwarewar Jiha, B.A.T.C. Katsina da Mani
Kwamishinan ma’aikatar fasaha da koyar da sana’o’i Alh Isah Muhammad Musa yana ci gaba da rangadi a cibiyoyin koyon sana’o’i na jiha.
Kara karantawaKwamishinan ma’aikatar fasaha da koyar da sana’o’i Alh Isah Muhammad Musa yana ci gaba da rangadi a cibiyoyin koyon sana’o’i na jiha.
Kara karantawaWasu zababbun ‘yan jarida da jami’an tsaro da aka zabo daga kwamandoji a jihohin nan biyar ne ke halartar taron horaswar da ke gudana a otal din Azbir da Jami’ar Rayhaan da ke Birnin Kebbi.
Kara karantawa