KWSG Ta Bada fifikon Ilimin Yara Fulani Makiyaya Domin kawo karshen rashin tsaro
Gwamnatin jihar Kwara ta ce za ta baiwa Fulani makiyaya fifiko kan ilimin yara domin su zama shugabanni nagari da kuma kawo karshen rashin tsaro a jihar.
Kara karantawa