Labaran Hoto: Sallar Eid-el-Fitri a Banu Commassie Eidil Ground GRA Katsina
Babban Limamin Banu Commassie Eidil Ground GRA Katsina, Imam Samu Adamu Bakori ya bayyana cewa a cikin watan Ramadan mai albarka Al’ummar Musulmi sun himmatu wajen karanta Littafi Mai Tsarki da Sadaka da Addu’o’i da kuma taimaka wa marasa galihu, ya bukace su da su ci gaba.
Kara karantawa