LABARAN HOTO: Gwamna Radda Ya Halarci Taron NES #31 A Abuja
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda a halin yanzu yana halartar taron liyafar cin abincin dare na taron tattalin arzikin Najeriya karo na 31 (NES #31), wanda ya gudana a otal din Transcorp Hilton dake Abuja. Wannan labari ne mai tasowa yayin da ake ci gaba da gudanar da taron a babban birnin kasar.
Kara karantawa