Kwamishinan ya bayyana shirye-shiryen karfafa gwiwar sana’o’in hannu a Katsina, ya yi kira ga masu hannu da shuni da su ba da tasu gudummawar

Da fatan za a raba

An yi kira ga masu hannu da shuni da su taimaka wa marayu da marasa galihu a cikin al’umma.

Alh Isah Musa wanda ya jagoranci tawagar ma’aikatar ya ce, sun kasance a cibiyar domin yabawa tare da karfafa gwiwar daliban da suka tsunduma cikin sana’o’i domin dogaro da kai.

Kwamishinan ya yi karin haske kan mahimmancin koyon sana’o’i tare da jaddada bukatar cibiyar ta tabbatar da ingancin kayayyaki, a cewarsa ana shirin yin kwangilar dinkin kayan Sallah ga wasu zababbun marayu a jihar.

Ya ce shi da sauran kungiyoyin bayar da agaji za su hada kai don ganin an sake duba marayu da marasa galihu domin inganta rayuwarsu.

Kwamishinan ya kuma bukaci mahalarta taron da su rubanya kokarinsu da kuma dogaro da kai domin yin alfahari da ayyukan tattalin arzikin jihar da ma kasa baki daya.

  • Labarai masu alaka

    Shugaban NUJ na Katsina, wasu biyu kuma yanzu Sakataren Dindindin

    Da fatan za a raba

    Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya amince da nadin sabbin Sakatarorin Dindindin guda uku a Ma’aikatar Gwamnati ta Jihar Katsina.

    Kara karantawa

    Gwamna Radda Ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusuf Murnar Cika Shekaru 63

    Da fatan za a raba

    Gwamnan Jihar Katsina kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma, Malam Dikko Umaru Radda, ya taya Gwamnan Jihar Kano, Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf, murnar cika shekaru 63 da haihuwa.

    Kara karantawa

    0 0 kuri'u
    Ƙimar Labari
    Subscribe
    Sanar da
    guest

    0 Sharhi
    Mafi tsufa
    Sabuwa Mafi Yawan Zabe
    Jawabin cikin layi
    Duba duk sharhi

    Labarai daga Jihohi

    Gwamna Abdulrazaq ya yi Allah wadai da harin Eruku,

    Gwamna Abdulrazaq ya yi Allah wadai da harin Eruku,

    YAN QARSHE SHIDA SUKA FITO A GASAR KW-IRS TAX KLUBU 2025

    YAN QARSHE SHIDA SUKA FITO A GASAR KW-IRS TAX KLUBU 2025
    0
    Bayyana tunanin ku kuma sami bayanai kyautax
    ()
    x