
Mataimakin shugaban tarayyar Najeriya Sen. Kashim Shettima ya isa jihar Katsina domin mika ta’aziyyarsa ga gwamnati da al’ummar jihar Katsina sakamakon rasuwar wasu fitattun mutane a jihar.
Gwamna Dikko Radda ya tarbi mataimakin shugaban kasa a filin jirgin Umaru Musa Yar’adua da yammacin yau.