Gwamna Radda Ya Halarci Sallar Jana’izar Marigayi Muntari Ɗan Aminu, Ɗan’uwan Tsohon Gwamnan Sojan Borno
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya haɗu da ɗaruruwan masu jana’iza a sallar jana’izar Marigayi Muntari Ɗan Aminu, Sakataren Ƙaramar Hukumar Kankia, wanda ya rasu a yau a Asibitin Koyarwa na Tarayya, Katsina, bayan ɗan gajeren rashin lafiya yana da shekaru 63.
Kara karantawa



