
Yayin da zaben kananan hukumomi ke kara gabatowa a daidai lokacin da aka amince da gudanar da zabukan kananan hukumomi, wanda zai gudana a ranar 15 ga watan Fabrairun 2025, Katsina Mirror za ta rika sanya idanu tare da bayyana al’umma kan abubuwan da suka faru yayin da suke gudana.
A halin yanzu, a ƙasa akwai wasu daga cikin ‘yan takarar zaɓen ƙananan hukumomi kuma za a sabunta shi yayin da ƙarin cikakkun bayanai suka bayyana.